Visite Webhosting Latino, el site sobre alojamiento web.
Shirin Yamma - Mombu the Culture Forum
Mombu the Culture Forum sponsored links

Go Back   Mombu the Culture Forum > Culture > Shirin Yamma
User Name
Password
REGISTER NOW! Mark Forums Read

sponsored links


Reply
 
1 27th February 14:58
pedro martori
External User
 
Posts: 1
Default Shirin Yamma


Sojojin Amurka a Iraqi sun shafe tsawon ranar yau suna faaman sake kwato
birnin Samarra daga hannun 'yan gwagwarmaya. Amurkawan sun ce sun kashe
mayakan na Iraqi sama da dari daya.

Wani mashawarcin gwamnatin Iraqi ya ***a ma BBC cewar akwai kuma mutane
da daama da suka samu raunuka. Babbar asibitin Samarra ta ce tana
karancin kayan aiki.

------------------------------------------------------------------------
--------


Yau, nijeriya take shagulgulan ranar daya ga watan October watau ranar
da kasar ta samu 'yancin mulkin kan ta daga Brittaniya shekaru arba'in
da hudu da suka wuce.

To, a daidai lokacinda nijeriyar ke bukin cika shekaru arba'in da hudu
da samun 'yancin mulkin kai daga Brittaniyar, talakkawan kasar naa
cigaba da kokawa da wahalhalun rayuwa.

------------------------------------------------------------------------
--------


Yau ne kuma hukumar 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta fara
mayar da sama da 'yan gudun hijirar dubu dari daya zuwa Liberia, bayan
sa hannun da aka yi bara akan yarjejeniyar kawo zaman lafiya.

Za'a fara shirin ne, da komar da wasu gungun 'yan Liberia dake sansani
Saliyo, da kuma wani gungu daga Ghana. Kafin kashen bana, ana sa ran
dubbai zasu koma gida.
  Reply With Quote


  sponsored links


Reply


Thread Tools
Display Modes
Copyright 2006 SmartyDevil.com - Dies Mies Jeschet Boenedoesef Douvema Enitemaus -
666